Teran (IQNA) A cikin sakon da shugaban majalisar dokokin kasar Labanon Nabih Birri ya fitar ya taya Jagoran juyin juya halin Musulunci murnar cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486935 Ranar Watsawa : 2022/02/10